Vblaiz - Believe Nigeria lyrics

Published

0 326 0

Vblaiz - Believe Nigeria lyrics

[Verse 1: Vblaiz] No jobs, no support Standing on my own that's the last report Even the world stare at me, put me on a spot Spot lights off, I will never stop Ai nine wanchan garin seated at the top Daban daban kalan mutane, we're still standing strong Allah ya raba mu da saidawa Masun bakin chikin mu, duka da yan adawa, adawa We want to see a better society Rayuwa ta chanza har duk babban alkali Banda yin fada Allah ya nuna mana gobe Banda chin hanchi, Allah ya kawas mana da wanchan Ba ko wanda abu da damuwa bane za'a hada mana committee Muna so mu gan abubuwa suna chanzawa ba mu son committee Ba ko wanda abu da damuwa bane za'a hada mana committee Shugaba muna so mu gan abubuwa suna chanzawa ba mu son committee [Hook] I believeIn Nigeria I believeIn Nigeria Suna jira su gan ko zamu fadi Rayuwan gaskiya tana da dadi Ko mun fadi zumu tashi karshen magana Ko sun ki, ko sun so zamu chigaba [Verse 2: Vblaiz] They're tryna burn our flag, burn the city down Take over our land, buried to the ground Sun che mu bakake ne, but really we are brown We da happiest people oboy we no dey frown Chi mun nama, da yaji a sama Dagin kunnama baza mu ranzana Muna waka suna haushi national anthem me armushi Za muyi tafiya tare ko sun zauna suna ta haushi Komen tsananin gobara, Allah ne mai magani Hausa, Igbo, Yoruba, we are one before the king Charity ta fara daga gida kana satan kudin ai muna gani Integrity ba'a siya da kudi, shekaru dayawa ne zaka gina Tambaye Husseini, tambaye Abiola Chidi ma yasan da wanan, this the zaman lafiya swag Tambaye Husseini, tambaye Abiola Chidi ma yasan da wanan, this the zaman lafiya swag [Hook]