MI Abaga - Gudu lyrics

Featuring ,

Published

0 402 0

MI Abaga - Gudu lyrics

Wayyo! Itz cla**iq Wai wai wai Arewa mafia Cla**iq wayyo! MI. Ehh Jimana kaii Jimana kaii Yaa kai Sunata bige bige Sunata shige shige Sunkasa muka tsallake Yaran zaki wane rake Yan matan Na leke leke Amman mu baamu dauke dauke Toh Haba baby cool down mana aii ina sane da ke Muna bugu Suna gudu Muna bugu Suna gudu Muna bugu Suna gudu Muna haaba gudu Suna kaii gudu CLASSIQ Toh munaa bugu suna gudu Ikon Allah ne no b vour Flows soft heavy waallahy ana faasa mour Nafaso ri hawatta tudu Arewa gabbas har kudu Bawani Kano har germany The boy the boy he looks like Maru ru Basu da ganewa ahh Micon na pies munata zanewa ahh computation nata karewa Babu irin mafian nan ah Arewa Bani d flows sikri sunata zamewa sunata fadi kasa muna sharewa masa kal jama'a sunata barewa Kamar sir tafawa balewa muna taa balewa Ehh. Sunata bige bige Sunata shige shige Sunkasa muka tsallake Yaran zaki wane rake Yan matan Na leke leke Amman mu baamu dauke dauke Toh Haba baby cool down mana aii ina sane da ke Muna bugu Suna gudu Muna bugu Suna gudu Muna bugu Suna gudu Muna haaba gudu Suna kaii gudu MI ABAGA Cla**iq gaskiya is difficult because Hausa na bai nuna sosai bah, amma hakan zan chinye wannan beat din kaman yanda ake shan gwatay suna gudu kamar bera yaga muskule koh muskule yaga kare Muna kashesu daga lord zuwaa Cyprus harma a cikin maye Kukasa akasa fiskanna Akan kowane abinda suka shaa Or my God muna pose muna foshe bana rush baruwan mu daa lose Shout out to my nuggur cla**iq kallesu rappers mune magani mtsssw manta da su sai warin baki da karam bani ahhh!! Sunata bige bige Sunata shige shige Sunkasa muka tsallake Yaran zaki wane rake Yan matan Na leke leke Amman mu baamu dauke dauke Toh Haba baby cool down mana aii ina sane da ke Muna bugu Suna gudu Muna bugu Suna gudu Muna bugu Suna gudu Muna haaba gudu Suna kaii gudu Cla**iq and MI abaga back with the banger aii dole kujimu Nobody father them father kufito sai kubimu ahh (Your father) Kai idan suka ganmu suna ihuu Ahhhh Always dropping the track aii munki mu gaji shaaaaaaaahh Shaaaaaaah Shaaaaaaaahh! Shaaaaaaah Shaaaaaaah Sunata bige bige Sunata shige shige Sun kasa muka tsallake Yaran zaki wani rake Yan matan na leke leke Amman mu bamu dauke dauke Haba baby cool down mana aii ina sane da ke Sunata bige bige Suna ta shige shige Yan matan na leke leke