Verse 1 Idan mahaifin ka ya kwabe ka akan shaye shaye Kada ka kai shi kad ka kai shi a gidan aure Idan jatumar ki ta kwabe ki akan yawon banza Kada ki kai shi kad ki kai shi a gidan aure Chorus Kada ka kai gida kada ki kai gida Kada ka kai shi kada ki kai shi a gidan aure Verse 2 Idan mahaifin ka ya kwabe ka akan dauke dauke Kada ka kai shi kad ka kai shi a gidan aure Idan jatumar ki ta kwabe ki akan guna guni Kada ki kai shi kad ki kai shi a gidan aure Verse 3 Idan mahaifin ka ya kwabe ka akan rashin shawara Kada ka kai shi kad ka kai shi a gidan aure Idan jatumar ki ta kwabe ki akan rashin hakuri Kada ki kai shi kad ki kai shi a gidan aure Verse 4 Menene maganar Allah ke koya mana kan zaman aure Mu kaunace juna muyi hakuri cikin zaman aure Menene maganar Allah ke koya mana kan zaman aure Mu tallafe juna muyi shawara cikin gidan aure Sai mu kai gida sai mu kai gida Sai mu kai su sai mu kai su a gidan aure