Intro Mayaudari ni na Yesu Zuciyata baza ta yaudaru ba Alherinsa a gareni sun fi gaban misali Shi ya sa zan ya be shi Verse 1 Wanene ke yaudarar mu oh masu bi Wanene ke yaudarar mu ayau Wanene ke rudin mu oh 'yan uwa Wanene ke rudin mu ayau Ko duniya ne ke yaudarar mu oh masu bi Ko mu ne muke yaudarar kanmu ayau Ko duniya ne ke rudin mu oh 'yan uwa Ko mu ne muke rudin kanmu ayau Chorus Oh oh oh duniya A ina za ki kai mu
Oh oh oh oh duniya ayau Oh oh oh abokanai na A ina za ku kai mu Oh oh oh oh abokanai na ayau Verse 2 Wa ce irin shawara duniya ke ba mu oh masu bi Wa ce irin shawara abokai ke ba mu ayau Wa ce irin shawara duniya ke ba mu oh 'yan uwa Wa ce irin shawara abokai ke ba mu ayau Sai mu tambayi kan mu ina muke sabili da shawarannan da duniya ke ba mu ayau Sai mu tambayi kan mu ina muke sabili da shawarannan da abokanai ke ba mu ayau