Daniel Bm - Kai Ne(Its You) lyrics

Published

0 321 0

Daniel Bm - Kai Ne(Its You) lyrics

Chorus: Kai Ne baba na Dutsen cetona Kai Ne uba na Dutsen buya Kai Ne Allah na Bazan ji tsoro ba Yesu NAwa Bazaka yasheni ba tsam tsam (×2) Verse: You be the reason why I've never fallen off You Are the reason why my life is right on track You are the reason For my season You are the reason Why am dancing You are the reason Why I sing the song of praise Bridge: Kai Ne Kai Ne Kai ne Baba Na ( you be the one) Kai Ne Kai Ne Kai Ne uba na ( you be the one) Kai Ne Kai Ne Kai Ne tsaki Na Babu wani kamar ka Babana Chorus: Kai Ne banana Dutsen cetona Kai Ne ubana Dutsen buya Kai Ne Allah na Bazan ji tsoro ba Yesu NAwa Bazaka yasheni ba tsam tsam(×4