Cla**iQ - KaWai lyrics

Published

0 225 0

Cla**iQ - KaWai lyrics

All I need is one mic Kawai Straight to the point am all about the sauti Kawai And tonight zallan lafazi Kawai Daga jin jam din kasan it’s Cla**iq Kawai Yoh toh! non stop Kawai If you ain’t talking money malam kayi shiru Kawai The boy smooking hot bensin Kawai Cikin marsandi muna tuki Kawai Am d life of the party Kawai Muna buga musu kati Kawai Kudi muketa counting Kawai Yah…wai na shiga illuminati, Toh let’s go Kawai Fresh boy Kawai My nike look all Fes-Fes Kawai Soft touch everything laushi Kawai Haters a gefe Suna ta jin haushi Kawai Nonsense Kawai All eyez on me “Yoh 2pac Kawai” All drinks on me “Kunun zaki Kawai” All the girls on me “suna ta kallo Kawai” Bazi on me “woo!” Oh yoh flex basu dab Kawai Ba wani RnB muna basu rap Kawai Hiphop muna basu trap Kawai Ina kallon su da ido daya fettywap Kawai Ba abun da suka iya sai tusa Kawai Sara mun suke sunata thank you sir Kawai Kazo harka kuma fresh chicks Kawai Up in tha club yeh VIP Kawai Toh Mu ba ruwan mu da hating Kawai Hits muke ta creating Kawai Suna imitating Kawai We don blow mu na celebrating Kawai No nonsense Kawai Common sense Kawai Keep trying till everything make sense Kawai In kazo show kuma it’s a shutdown Kawai Now kawai number one on the countdown Kawai “Countdown Kawai” All eyez on me “Yoh 2pac Kawai” All drinks on me “Kunun zaki Kawai” All the girls on me “suna ta kallo Kawai” Bazi on me “woo!” Go down All my ladies go down Sexy ladies go We my fellas Go down Kasa kawai Turn up You know me Toh muna nuna musu banbanci Kawai Now everybody knows me hanci Kawai Yes they are local kauyanci Kawai Ba abinda suke ci sai bashi Kawai Ilimi kawai Swaggu kawai And to all the fans one love Kawai Toh Is non of your business Kawai And on the beat is shady bizniz Kawai “Sings Till beat fades”