[Verse 1] Yo an fara Gudu ake when the boy fara Cla**iq sun jimu sun sara See i’ve done it before kuma zan qara Ba ihu, ba qara We disturbing the peace to ku kai qara J.town k.town an fara, Shoutout to my fans daku nake gadara, No one bother don’t dada Ai ko hard ma yasan I go harder Ba ko another Kuma anytime muka shigo gari eve gather Shawty feeling me Yaro ga sawaggu ga ilimi Imma godzilla Microphone k**er Am shining ko a duhu bana buqata (wallahi) Advertisement [Chorus/Hook] An fara(x8) Kai Ji mana An fara(x8) [Verse 2] Yo Me kasa su kasa Suma sunso suyi amma sun kasa Kai bani hanya ka matsa Malam da zafina nake ina tafasa
Na sama na sama na qasa I’m making these haters cry nine Breaking the records na fasa Qaramin yaro amma suna ce mini Yes sir Yo Ci gaba da gashi Ranar da na mutu za ayi rashi Ina abun yake sai nace gashi In zanyi zanyi clla**iq baya fashi Ko ba haka ba sarah Eh ni na rera Waqa so s**y kaman emma nyrah Toh Why the hell you think am rapping my ngga wallahi ina neman naira! Advertisement [Chorus/Hook] Toh an fara An fara(x7) Kai! Ji mana an fara(x8) [Outro] Cla**iq Walahi tallahi ka kashesu duka ma n** Finesse 2000 forever Ai mun gaya muku Yeah We here We not going nowhere Arewa mafia an fara